Majiyoyi sun ce jirgin ya hango ‘yan bindigar da dama ne bisa babura, inda ake zaton cewa suna shirin kaddamar da hare hare ne nan gab...
Majiyoyi sun ce jirgin ya hango ‘yan bindigar da dama ne bisa babura, inda ake zaton cewa
suna shirin kaddamar da hare hare ne nan gaba kadan.
Luguden wutan ya lalata
babura sama da 20 da dimbim ‘yan bindiga, lamarin da ya dadada ran al’ummomin
da ke yankunan na mariga da ke fama da ta’addancin ‘yan bindiga.
‘Yan bindiga da ake
zargin ‘yan ta’addan ISWAP ne sun mamaye wasu yankunan jihar Neja, inda suke cin karensu babu babbaka.
No comments