HOTO: Gidan Talabijin na Al Arabiya ne suka wallafa shi da safiyar yau bayan harin Iran a HKI. An hango wata Ba'isarailiya tana kuka. Wa...
![]() |
Wani babban mai ba da shawara ga babban kwamandan I R G C ya tabbatar da cewa sashen sararin samaniya na I R G C ne ya aiwatar da aikin “Alƙawari Na Gaskiya III” cikin nasara.
Har wala yau wata sanarwa daga Rundunar Sojin Iran ita ma ta fitar da safiyar yau, ta fayyace cewa duk abin da ya faru jiya kan haramtacciyar ƙasar Sahyoniya ba su ne suka gudanar da aikin ba, waɗanda suka yi aikin sune rundunar Kare Juyin Juya Hali ta Ƙasa (I R G C). Amma su dai a janibinsu, har yanzu ba su fara komai ba. A saboda haka suma a tsimaye su.
HOTO: Gidan Talabijin na Al Arabiya ne suka wallafa shi da safiyar yau bayan harin Iran a HKI. An hango wata Ba'isarailiya tana kuka.
No comments