Mai alfarma Sarki Musulmi kuma shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya ayyana r...
Mai alfarma Sarki Musulmi kuma shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya ayyana ranar Talata a matsayin daya ga watan Ramadan na shekarar 1442 bayan hijira.
Hakan dai na nufin dukkan Musulmin Nijeriya za su tashi da azumi a ranar ta Talata.
Tabbacin hakan na kunshe ne a wata sanarwa da Kwamitin Ganin Wata na Fadar Sarkin Musulmin ya wallafa a shafisa na Twitter.
No comments