Daren jiya 'yan ta'adda sun kashe dan Majalisa mai wakiltar Shinkafi a Majalisar Dokokin Jihar Zamfara. Dan Majalisar ya...
Daren jiya 'yan ta'adda sun kashe dan Majalisa mai wakiltar Shinkafi a Majalisar Dokokin Jihar Zamfara.
Dan Majalisar ya mutu a wani hari da suka kai masa da dansa da direbansa a tsakanin Kankara ta Jihar Katsina da Zamfara.
Dan Majalisar Muhammad G. Ahmad na kan hanyarsa ne ta zuwa Kano don zuwa filin jirgi da nufin yin tafiya kasar waje.
Madogara: The Links News
No comments