Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Hukumar INEC ta fara raba kayan zabe zuwa ƙananan hukumomi 18 na jihar Edo.

INEC ta ce an yi hakan ne saboda wasu ƙananan hukumomin na da nisa daga Benin duk da cewa wasu daga cikin ƙananan hukumomin sai an tsallaka ...


INEC ta ce an yi hakan ne saboda wasu ƙananan hukumomin na da nisa daga Benin duk da cewa wasu daga cikin ƙananan hukumomin sai an tsallaka ruwa ma ake zuwa.

A halin yanzu ana ci gaba da rabon inda kuma jami’an tsaro, wakilan jam’iyyu da kuma yan jarida na sa ido.





No comments