Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Ya kamata a yanke wa Netanyahu hukucin kisa - Khamenei

Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce hukuncin kisa ya kamata a yanke wa firaministan haramtacciyar kasar...



Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce hukuncin kisa ya kamata a yanke wa firaministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, maimakon sammacin kama shi da kotun hukunta manyan laifuka ta yi.

Kotun ta ce Mista Natenyahu da tsohon ministan tsaron ƙasar sun aikata laifukan yaƙi a Gaza da ta'addanci da kuma take hakkin Bil'adama.

Tuni firaiministan ya bayyana sammacin da ƙiyayya ga Yahudawa.

A ranar Lahadi, ɗaya daga cikin manyan hadiman Ayotallahi (Ali Larijani) ya ce Iran na shirye-shiryen mayar da martanin hare-haren Isra'ila a ƙasar.

No comments