*Tinubu zai gabatar da kasafin kuɗin 2025 ga majalisa a ranar Talata. *Gwamnatin Tarayya ta ce jihohi za su aiwatar da sabon mafi ƙarancin ...
*Tinubu zai gabatar da kasafin kuÉ—in 2025 ga majalisa a ranar Talata.
*Gwamnatin Tarayya ta ce jihohi za su aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi a watan Janairu.
*Jihar Legas na son a haramta shan taba a kasuwanni, da wuraren yankan katako saboda yawaitar gobara.
*Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kori sakataren gwamnati, shugaban ma’aikatan gwamnati, da kuma kwamishinoni 5.
*Shugaban Hafsan hafsoshin tsaron Nijeriya ya ce ƴan ta'adda 129,417 suka miƙa wuya ga sojoji a cikin watanni shida kacal.
*Masu ruwa da tsaki a kan harkar yaɗa labarai suna sun buƙaci a mutunta 'yancin 'yan jarida, da kuma aikin jarida mai cike da ƙa'ida
*Rundunar ƴan sandan Nijeriya sun rusa hedikwatar ƙungiyar masu barazanar zaman lafiya a Akwa Ibom
*Fadar shugaban ƙasa: a shirye muke da kowa a zaɓen 2027, in ji Bwala
No comments