Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

YANZU-YANZU: DSS Ta Saki Salihu Tanko Yakasai

Rahotannin dake shigowa MADOGARA daga birnin tarayya Abuja na nuni da cewa Hukumar tsaron farin kaya, DSS ta saki Salihu Tanko Y...


Rahotannin dake shigowa MADOGARA daga birnin tarayya Abuja na nuni da cewa Hukumar tsaron farin kaya, DSS ta saki Salihu Tanko Yakasai. 

Wata majiya mai tushe ce ta shaida mana hakan da yammacin yau Litinin. 

Cikakken bayani na nan tafe daga baya. 

No comments