Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

YANZU-YANZU: Fasto Mbaka Ya Bayyana Bayan Bacewarsa

Fasto Rabaran Ejike Mbaka ya bayyana a garin Enugu bayan mabiyansa a yau Laraba sun cika tituna suna zanga-zangar zargin jami...


Fasto Rabaran Ejike Mbaka ya bayyana a garin Enugu bayan mabiyansa a yau Laraba sun cika tituna suna zanga-zangar zargin jami'an tsaro da hannu a bacewarsa.  

Rahotannin da suka shigo mana daga Jaridar The Nation na nuni da cewa Fasto din ya bayyana. Inda mabiyansa suka cika da murna. 

Bayanai sun nuna cewa; Fasto din ya bayyana ne sanye da shudin kaua yana dagawa dandazon mabiyansa hannu cikin annashuwa. 

Wani bidiyo da aka wallafa a shafin Twitter an rika jin iface-iface akan ababen hawansu suna cewa; "Mbaka ya dawo" cikin harshen Igbo. 

No comments