Daga Aqil Abdulkadir Da misalin karfe 2:30 na ranar yau Talata aka gabatar da sallar jana'izar Hajiya Maryam Uwargidan Marigayi Sh...
Daga
Aqil Abdulkadir
Da misalin karfe 2:30 na ranar yau Talata aka
gabatar da sallar jana'izar Hajiya
Maryam Uwargidan Marigayi Sheikh Tijjani Khalifa Zariya.
Har wala yau Marigayiyar ita ce mahaifiyar Hajj Murtadha
Tijjani Khalifa.
Jana'izar ya samu halartar dubban mutane na nesa da
kusa.
Sheikh Salahu Bn Sheikh Ibrahim Inyass ne ya jagoranci sallar.
Manyan Shehunnan Darika na cikin garin Zariya da makwabta
sun halarta.
Ita dai Hajiya Maryam ta rasu ne a yau Talata.
No comments