Tsohon shugaban kasar Zambia, Kenneth Kaunda, ya mutu yana da shekaru 97. Kaunda, wanda shi ne shugaban Zambia na farko tun bay...
Tsohon shugaban kasar Zambia, Kenneth Kaunda, ya mutu yana da shekaru 97.
Kaunda, wanda shi ne shugaban Zambia na farko tun bayan samun 'yancin kai, ya mulki kasar daga 1964 zuwa 1991.
No comments