Daga Nuhu Basheer Masa Rashin tsaro da yake addabar garin Zariya ya sanya Malaman Kusfa sun ci gaba da Jagorantar al'ummar ...
Daga Nuhu Basheer Masa
Rashin tsaro da yake addabar garin Zariya ya sanya Malaman Kusfa sun ci gaba da Jagorantar al'ummar Zaria a filin idi na Low-cost Kofar Gayan a cikin Zariya.
A yau Juma'a 18 ga watan Yulin 2021 aka shiga rana ta uku a jere ana gabatar da sallar 'Alqunut' tare da yin addu'oi' don kawo karshen rashin tsaro a Zaria ta jihar Kaduna da kasa baki daya.
No comments