Gwamnatin Tarayya ta ce za ta bi sahun masu goya wa jagoran 'yan awaren Biafra na IPOB Nnamdi Kanu baya. Lai Mohammed, Ministan Yada L...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta bi sahun masu goya wa jagoran 'yan awaren Biafra na IPOB Nnamdi Kanu baya.
Lai Mohammed, Ministan Yada Labarai ya shaida wa manema labarai cewa a jiya Alhamis “a binciken kwakwaf da aka gudanar ya zuwa yanzu ya gano tarin bayanai a kan jagoran na IPOB'', inji shi.
A cewarsa; “yayin da ake ci gaba da bincike, muna tabbatar muku da cewa baza mu saurara wa duk wanda muka samu da gya masa baya ba ko wanene shi, zai fuskanci dokaa kan abun da ya aikata''
Jaridar The Nation da ake bugawa a Nijeriya ta ruwaito cewa jami'an tsaro na bincikar shafukansa na sada zumunta da wayoyinsa don gano masu taimaka wa kungiyar da kudu.
No comments