Bayan wani zaman gaggawa da majalisar Dokokin jihar Kano ta yi a safiyar yau Litinin ta ce ta dauki matakin dakatar da Barista Muhuyi Maga...
Bayan wani zaman gaggawa da majalisar Dokokin jihar Kano ta yi a
safiyar yau Litinin ta ce ta dauki matakin dakatar da Barista Muhuyi Magaji na
tsawon wata guda ne domin samun damar kammala bincike kan wasu zarge-zarge da
ake masa ciki harda na yadda yake rayuwar kasaita.
No comments