Tsohon Shugaban Nijeriya Cif Ernest Shonekan wanda ya jagoranci shugabancin kasar bayan mulkin Soji na Janar Ibrahim Babangida y...
Tsohon Shugaban Nijeriya Cif Ernest Shonekan wanda ya jagoranci shugabancin kasar bayan mulkin Soji na Janar Ibrahim Babangida ya rasu.
Shonekan ya rasu ne a Legas yana da shekaru 85.
Ya kasance ya gaji shugabancin Nijeriya a tsakanin 26 ga watan Agusta zuwa 17 ga watan Nuwamban 1993 kafin Marigayi Janar Sani Abacha ya yi masa juyin mulki.
No comments