Labarin dake shigo mana a daidai wannan lokaci na nuni da cewa; Allah ya yiwa mai Babban Daki Hajiya Maryam Ado Bayero rasuwa. ...
Labarin dake shigo mana a daidai wannan lokaci na nuni da cewa; Allah ya yiwa mai Babban Daki Hajiya Maryam Ado Bayero rasuwa.
Hajiya Maryam mahafiya ce ga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da kuma mai martaba Sarkin Bichi AlhajibNasiru Ado Bayero.
Hajiya Maryam Ado Bayero ta rasu ne yanzu haka a kasar Misra.
No comments