Yayin da ake can ake haramar rantsar da sabon shugaban Najeriya, fadar shugaban ta Aso Villa (Aso Rock Presidential Villa) ta yi...
Yayin da ake can ake haramar rantsar da sabon shugaban Najeriya, fadar shugaban ta Aso Villa (Aso Rock Presidential Villa) ta yi tsit tana dakon zuwan sabon shugaban Bola Ahmed Tinubu wanda zai karbi mulki yau a hannun Shugaba Muhammadu Buhari.
Fadar ta Aso Rock da ke Abuja ita ce mazaunin shugaban kasar, tun bayan da aka kammala ta a 1991, bayan da babban birnin kasar ya koma Abuja daga Lagos.
No comments