Kotun Shari'ar Musulunci a Bauchi ta umarci jami'an tsaro su kamo mata malamin nan Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ...
Kotun Shari'ar Musulunci a Bauchi ta umarci jami'an tsaro su kamo mata malamin nan Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi saboda gaza halartar zaman Kotun a yau.
Lauyoyin Malamin sun ce bai samu halarta ba saboda rashin lafiya, amma Kotun ba ta amince da hakan ba, inda ta bayyana hakan a matsayin raina Kotu.
Ƙarin bayani na tafe.
No comments