Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Messi Da Gab Da Koma Wa Amurka Domin Ci Gaba Da Buga Tamola

Tsohon dan wasan na Barcelona na shirin yin watsi da tayin mai gwabi da kungiyar Al-Hilal ta Saudiyya ta gabatar masa. Yarjejeniyar Miami ta...


Tsohon dan wasan na Barcelona na shirin yin watsi da tayin mai gwabi da kungiyar Al-Hilal ta Saudiyya ta gabatar masa.

Yarjejeniyar Miami ta kunshi hadin gwiwa daga kamfanoni irin su Adidas da Apple.

Messi, mai shekaru 35, ya lashe kyautar gwarzon dan wasan duniya na Ballon d’Or sau bakwai kuma ana sa ran zai lashe kyautar a karshen wannan shekarar bayan nasarar cin kofin duniya.

Wannan ne karon farko da fitaccen dan wasan Barcelona Messi zai taka leda a wajen Turai.

No comments