Muƙaddashin shugaban hukumar hana fasa ƙwauri ta Nijeriya, Bashir Adewale, ya isa jihar Katsina domin tabbatar da umurnin shugaban Najeriya,...
Muƙaddashin shugaban hukumar hana fasa ƙwauri ta Nijeriya, Bashir Adewale, ya isa jihar Katsina domin tabbatar da umurnin shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu na rufe iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar.
Shugaban hukumar Bashir Adewale ya ce ya zo jihar ne domin cika duk wani umurnin da shugaban ƙasar ya bayar kasancewar sa shugaban ECOWAS.
Ya ce "Da zarar abubuwa suka tafi yadda ake so yana da tabbacin za a sake buÉ—e iyakokin."
No comments