Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Sifaniya na murnar lashe Kofin Duniya

  Tawagar Æ™wallon Æ™afar mata ta Sifaniya ta lashe gasar Kofin Duniya bayan doke Ingila a wasan Æ™arshe na gasar ta 2023 da aka buga a Ausrali...

 

Tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Sifaniya ta lashe gasar Kofin Duniya bayan doke Ingila a wasan ƙarshe na gasar ta 2023 da aka buga a Ausraliya.

Carmona ce ta ci ƙwallo ɗaya tilo a minti na 29 bayan ta ɗaɗa ta daga ɓangaren hagu da ƙafarta ta hagu.

Wannan ne karon farko da Sifaniya ta lashe gasar.






No comments