Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Amurka na lallashin Hamas ta amince da tayin yarjejeniyar tsagaita wuta

Sakataren Harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce yana sa ran Hamas za ta amince da tayin da Isra’ila ta yi mata na tsagaita wuta a zirin...


Sakataren Harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce yana sa ran Hamas za ta amince da tayin da Isra’ila ta yi mata na tsagaita wuta a zirin Gaza.

Mista Blinken, ya bayyana hakan ne a wani taro da ya halarta na tattaunawa da takwarorinsa na yankin a Saudiyya. Inda ya ce yana fatan tawagar Hamas da za ta halarci wata tattaunawar tsagaita wutan a Masar za ta amince da tayin tsagaita wutar.

No comments