Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya amince da kashe naira biliyan 1.2 domin samar wa da Asibitin ATBUTH Kayan aiki

Majalisar Zartarwa ta Tarayya, FEC, ta amince da kashe Naira biliyan 2.1 domin samar da kayan aiki a babban asibitin koyarwa na ...

Majalisar Zartarwa ta Tarayya, FEC, ta amince da kashe Naira biliyan 2.1 domin samar da kayan aiki a babban asibitin koyarwa na Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, ATBUTH, dake Bauchi. Abubuwan da za a samar sun haɗa da na'urar X-ray mai ɗaukar hoto ta tafi-da-gidanka, da kuma gyara da samar da kayan aiki na na'urar bincike ta computerized tomography (CAT scan), wato 64-slice CT scan. 

Ministan Lafiya, Farfesa Muhammad Ali Pate, ne ya bayyana haka yayin da yake wa 'yan jarida bayani a ƙarshen taron majalisar, wanda Shugaba Bola Tinubu ya jagoranta a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.

No comments