Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Ƙungiyar Izala Ta Bai Wa Sarkin Zazzau Haƙuri Bisa Ƙazafin Da Ɗaya Daga Cikinsu Ya Yi Wa Sarki!

Daga Aqil Abdulqadir   GABATAR DA HAƘURI GA SARKIN ZAZZAU Da ranar ranar Laraba tawaga na wakilicin Ƙungiyar Jama'atu Izalat...

Daga Aqil Abdulqadir 

GABATAR DA HAƘURI GA SARKIN ZAZZAU

Da ranar ranar Laraba tawaga na wakilicin Ƙungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa Ikamatus Sunnah (JIBWIS) reshen Zariya suka gabatar da ziyarar ban hakuri zuwa  Fadan Mai Martaba Sarkin Zazzau.

Tawagan dai ta gabatar da hakuri ga Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR da Majalisarsa bisa Kazafin da 'Daya daga cikin Malaman Kungiyar (Malam Salihu Murtala) yayi ga Mai Martaba Sarkin Zazzau ta kafan Sadarwan Zamani (Social Media).


A lokacin da yake mayar da jawabi, Mai Martaba Sarkin Zazzau wanda tun kafin zuwan wannan tawaga ya yafe ma wanda yayi masa wannan kazafi, yayi kira ga al'umma da su dinga bincike gami da neman bayani bisa kan al'amurra kafin su yada ku kuma su bayyana ma mabiyansu domin gudun tashin hankali da samun dauwawammen zaman lafiya a cikin al'umma.

No comments