Kwamishinar Sufuri ta jihar Neja, Ramatu ‘Yar’adu ana yi mata allurar rigakafin korona. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kan...
![]() |
Kwamishinar Sufuri ta jihar Neja, Ramatu ‘Yar’adu ana yi mata allurar rigakafin korona.
|
![]() | |
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ana yi mishi ta shi allurar rigakafin Korona |
![]() |
Ana yi wa gwamnan jihar Jigawa, Badaru allurar rigakafin korona |
No comments