Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

'Yan Bindiga Sun Sace Dalibai A Kaduna

Daga Wakilinmu Labarin dake shigo mana a halin yanzu shi ne wadansu 'yan bindiga sun sace dalibai 'yan Kwalejin gwamnati...


Daga Wakilinmu

Labarin dake shigo mana a halin yanzu shi ne wadansu 'yan bindiga sun sace dalibai 'yan Kwalejin gwamnatin Tarayya ta 'Federal College of Forestry Mechanization' dake kusa da Barikin sojoji dake Mando a jihar Kaduna. 

Ya zuwa yanzu babu wani cikakken bayani. 

No comments