Daga Aqil Abdulkadir Allah ya yi wa Hajiya Mariya, Uwargidan Marigayi Sheikh Tijjani Bn Abdulkadir Khalifa Zariya rasuwa. Za a yi sall...
Daga Aqil Abdulkadir
Allah ya yi wa Hajiya Mariya,
Uwargidan Marigayi Sheikh Tijjani Bn Abdulkadir Khalifa Zariya rasuwa.
Za a yi sallar jana'izarta
da misalin karfe 2:30 na ranar yau Talata.
No comments