Rahotannin dake shigowa www.madogara.com.ng a halin yanzu shi ne, mahara sun kai hari a gefen makarantar Community Day Secondar...
Rahotannin dake shigowa www.madogara.com.ng a halin yanzu shi ne, mahara sun kai hari a gefen makarantar Community Day Secondary School Yankara.
Yanzu haka ÆŠalibai duk sun watse a makarantar sun shigo gari.
Ya zuwa hada rahoton nan babu labarin kashe rai, raunatawa ko sace dalibai.
No comments