Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Shugaba Buhari Da Uwargidansa Aisha Buhari Sun Dawo Wajen Taron

Shugaba Muhammadu Buhari da uwargidan Aisha Buhari sun dawo wajen taron. Shugaban da uwargidansa sun bar taron a cikin daren jiy...


Shugaba Muhammadu Buhari da uwargidan Aisha Buhari sun dawo wajen taron.

Shugaban da uwargidansa sun bar taron a cikin daren jiya lokacin da aka soma kada kuri'a

An dai kan tantace kuri'u kuma nan bada jimawa ba za a soma kidayasu domin sanar da mutumin da ya yi nasara.

Sai dai tun a wajen tantace kuri'un da kowanne dan takara ya samu, aka tabbatar da cewa Bola Tinubu ke da yawan kuri'a a zaben na fitar da gwanin.

No comments