Ana yawan bayyana Nijeriya a matsayin uwa ma ba da mama a Afirka saboda yawan al'ummarta da kuma ƙarfin tattalin arziƙinta sai dai tan...
Ana yawan bayyana Nijeriya a matsayin uwa ma ba da mama a Afirka saboda yawan al'ummarta da kuma ƙarfin tattalin arziƙinta sai dai tana fama da wasu gagaruman matsaloli - da za su tunkari Bola Tinubu yayin da ya karɓi mulki ranar Litinin.
Ƴan Najeriya, da waɗanda ma ba su jefa masa kuri'a ba, za su so su ga sauyi cikin hanzari daga Tinubu.
Ga wasu daga cikin manyan ƙalubalen da zai fuskanta da ma yadda watakila zai warware su.
- Soke tallafin man fetur
- Rashin samun cikakken goyon baya
- Daidaita tattalin arziƙin ƙasa
- Garkuwa da mutane da matsalar tsaro
- Ƙoƙarin kula da lafiya da sauran batutuwa
No comments