Sanata Uba Sani ya zama sabon gwamnan jihar kaduna bayan da aka rantsar da shi inda ya gaji Mallam Nasir El-Rufai a bikin da aka yi yau Li...
Sanata Uba Sani ya zama sabon gwamnan jihar kaduna bayan da aka rantsar da shi inda ya gaji Mallam Nasir El-Rufai a bikin da aka yi yau Litinin a dabdalin Murtala da ke tsakiyar birnin Kaduna.
Sanatan ya yi nasara ne tare da mataimakiyarsa Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, wadda ta kasance mataimakiyar El-Rufai, a karkashin jam'iyyar APC.
No comments