Mai girma shugaban kasar Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawar farko da shugabannin hafsoshin tsaron Nijeriya. Shugabannin tsaron sun h...
Mai girma shugaban kasar Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawar farko da shugabannin hafsoshin tsaron Nijeriya.
Shugabannin tsaron sun hada da mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, shugabannin hafsoshin tsaro da ya hada da soja, sojan sama, sojan ruwa, shugabn Hafsan tsaron Nijeriya, Sufeto Janar na 'yan sanda, shugabannin NIA da DSS.
Ganawar ta gudana ne a fadar gwamnatin tarayya dake birnin Tarayya Abuja.
No comments