Rahotannin dake shigowa Jaridar MADOGARA na nuni da cewa shugaba Bola Ahmad Tinubu ya maida Hukumar NEMA da NAHCON karkashin kul...
Rahotannin dake shigowa Jaridar MADOGARA na nuni da cewa shugaba Bola Ahmad Tinubu ya maida Hukumar NEMA da NAHCON karkashin kulawar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Rahotanni sun ce dama hukumomin suna karkashin mataimakin shugaban kasa, sai dai a mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya maishe da hukumomin karkashin ma'aikatar lamuran al'umma da jinkai ta Sadiya Umar Farouq.
No comments