Babban sakataren hukumar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano, Ahmad A. Yusuf, ya faÉ—a wa BBC Hausa cewa gwamnatin jihar na shirin kafa ...
Babban sakataren hukumar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano, Ahmad A. Yusuf, ya faÉ—a wa BBC Hausa cewa gwamnatin jihar na shirin kafa dokar da za ta kare tare da kula da wuraren tarihi.
Sakataren ya ce tuni aka ware kuɗaɗen da za a gudanar da aikin sake gina wasu ƙofofin shiga birnin da aka gina shekaru aru-aru.
Kazalika, ya ce za a yi wa Gidan Makama kwaskwarima, wanda aka gina fiye da shekara 500 da suka wuce.
No comments