Bayan sunan mutum 28 da ta aika wa Majalisar Dattawa, Fadar Shugaban Najeriya ta aika ƙarin mutum 19 a yau Laraba domin tantance su a matsay...
Bayan sunan mutum 28 da ta aika wa Majalisar Dattawa, Fadar Shugaban Najeriya ta aika ƙarin mutum 19 a yau Laraba domin tantance su a matsayin ministoci.
Ga sunayen da Shugaban Majalisa Godswill Akpabio ya karanto kamar haka:
Ahmed Tijjani Gwarzo – Kano
Bosun Tijjani –Ogun
Dr Mariam Shetty –Kano
Isiak Salako –Ogun
Tunji Alausa – Lagos
Yusuf Tanko Sununu – Kebbi
Adegboyega Oyetola – Osun
Atiku Bagudu – Kebbi
Bello Matawalle – Zamfara
Ibrahim Geidam – Yobe
Simon Lalong – Plateau
Lola John –
Shuaibu Abubakar Audu – Kogi
Prof. Taheer Mamman – Adamawa
Sen Aliyu Abdullahi – Niger
Sen. Heineken Lopobiri – Bayelsa
Sen. Alkali Saheed -Gomb
No comments