Bayanan da fadar shugaban kasar Chadi suka fitar sun ce Yaya Dillo Djerou ya rasa ransa ne yayin samamen da jami'an tsaron kasar suka ka...
Bayanan da fadar shugaban kasar Chadi suka fitar sun ce Yaya Dillo Djerou ya rasa ransa ne yayin samamen da jami'an tsaron kasar suka kai kan ofishin jam'iyyar madugun adawar.
Cikakken labarin zai zo daga baya.
No comments