Rahotanni daga jihar Zamfara na nuni da cewa wadansu 'yan bindiga sun kari hari a garin Kucheri dake karamar hukumar Tsafe ta jihar Za...
Rahotanni daga jihar Zamfara na nuni da cewa wadansu 'yan bindiga sun kari hari a garin Kucheri dake karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara, a inda suka kashe wani Malamin makaranta.
Bayanai sun tabbatar da cewa 'yan bindigar sun kashe Malam Sa'adu Isah, wani Malamin Firamare. Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi 24 ga watan Maris É—in 2024.
Babu wani cikakken bayani ya zuwa hada wannan rahoton.
No comments