Ministan Æ´ada labarai da al’adu na Nijeriya, Alhaji Lai Mohammed ya ce hukumomin kamfanin Twitter sun tuntuÉ“i gwamnatin kasar do...
Ministan Æ´ada labarai da al’adu na Nijeriya, Alhaji Lai Mohammed ya ce hukumomin kamfanin Twitter sun tuntuÉ“i gwamnatin kasar domin tattaunawa kan matakin dakatar da amfani da shafin da gwamnatin Nijeriya ta yi.
Rahototanni sun bayyana cewa ministan ya shaida wa manema labarai hakan ne bayan kammala taron majalisar zartarwa a fadar shugaban Æ™asa a ranar Laraba, inda ya ce kamfanin Twitter na neman “tattaunawa mai Æ™arfi” don warware matsalar da ta kai ga dakatar da ayyukansa a Nijeriya.
“Shugabannin gudanarwar Twitter sun tuntuÉ“i gwamnati a ranar Laraba,” in ji Lai Mohammed.
A ranar juma’a gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta dakatar da ayyukan Twitter kan zarginsa da bayar da dama ga waÉ—anda ke barazana ga É—orewar Nijeriya.
Dakatarwar na zuwa bayan kamfanin ya goge É—aya daga cikin sakonnin shugaban Nijeriya inda ya ke barazanar É—aukar mataki kan masu da’awar É“allewa daga Nijeriya.
An kuma ambato Lai Mohammed na cewa, dgaa yanzu duk wani kamfanin kafar sadarwa sai ya yi rijista tare da ba shi lasisi kafin ya fara ayyukansa a Nijeriya.
No comments