Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Morocco Ta Halasta Noman Wiwi A Kasar

Bbc ta labarto cewa; majalisar dokokin Morocco ta amince da dokar da ta halatta samar da tabar wiwi a ƙasar don magani da kuma a...




Bbc ta labarto cewa; majalisar dokokin Morocco ta amince da dokar da ta halatta samar da tabar wiwi a ƙasar don magani da kuma amfanin masana'antu.

Manufar matakin ita ce shiga kasuwar duniya da bunƙasa noma da samar da ayyukan yi a yankunan karkara.

Morocco tana ɗaya daga cikin manyan ƙasashe masu samar da tabar wiwi don haramtacciyar hanya, da kuma domin shakatawa. Wannan zai kasance ba bisa doka ba a ƙarƙashin sabuwar dokar.

No comments