Rahotannin dake shigowa MADOGARA a halin yanzu cikin daren nan daga Wakilinmu na nuni da cewa; ba abin da ake ji a daidai wanna...
Rahotannin dake shigowa MADOGARA a halin yanzu cikin daren nan daga Wakilinmu na nuni da cewa; ba abin da ake ji a daidai wannan lokaci da misalin karfe 11:15pm (na daren yau Lahadi) sai karar harbe-harbe ta ko'ina.
Wakilinmu ya tabbatar mana da cewa; karar harbe-harben ana jiyo shi ne ta Unguwar Lowcost dake hanyar zuwa Kofar Gayan dake cikin Zariya ta jihar Kaduna.
Ya zuwa yanzu babu wani cikakken bayani kan lamarin a daren nan.
No comments