Shehin Malamin addinin Musulunci dake Kano, kuma tsohon shugaban Hukumar Hisbah ta Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya ce tun zamanin Annabi (S)...
Shehin
Malamin addinin Musulunci dake Kano, kuma tsohon shugaban Hukumar Hisbah ta
Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya ce tun zamanin Annabi (S) ‘yan jarida kaso 75 sune
munafukan da suke lalata addini.
Sheikh Daurawa ya ce duk fitinar duniya 'yan jarida ke hada shi.
Shehin
Malamin ya bayyana hakan ne a wani takaitaccen bidiyo da MADOGARA ta samu
kwafensa.
Ga
bidiyon nan Shehin Malamin na bayani:
No comments