Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya taya Recep Tayyip ErdoÄŸan murnar sake lashe zaben kasar Turkiyyah. Tinubu ya bayyana hakan ne...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya taya Recep Tayyip ErdoÄŸan murnar sake lashe zaben kasar Turkiyyah.
Tinubu ya bayyana hakan ne a sakon taya murnar da ya wallafa a shafinsa na Facebook. Tinubu ya ce sake zaben Erdogan da 'yan kasar suka yi alama ce ta yarda da kwarin guiwa da 'yan kasar suke da shi akansa.
"Ina yi masa fatan nasarar wa'adin mulkinsa tare da fatan kulla kyakkyawar alaka a tsakanin kasashenmu", inji Tinubu.
No comments