Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

DSS Sun Hana Jami'an EFCC Shiga Ofishinsu

  Jami'an tsaron ciki na DSS sun toshe hanyar shiga ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa  ta EFCC, inda suka hana ja...

 
Jami'an tsaron ciki na DSS sun toshe hanyar shiga ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa  ta EFCC, inda suka hana jami'an hukumar shiga wurin aikinsu a Ikoyi da ke Lagos.

Wasu majiyoyi dai sun tabbatar wa da jaridar Punch cewa akwai tsama a tsakanin hukumomin biyu game da wanda ya mallaki ginin.

Bayanai sun ce DSS sun yi dirar mikiya a ofishin tun karfe na safe, kuma an ba su magana, amma suka ki ji, suka hana jami'an EFCC shiga. 

No comments