Shugaban Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa, Isah Idris Jere, ya yi ritaya inda ya mika ragamar hukumar ga Blbabbar mataimakiyarsa, D...
Shugaban Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa, Isah Idris Jere, ya yi ritaya inda ya mika ragamar hukumar ga Blbabbar mataimakiyarsa, DCG CW Adepoju.
Ya mika ragamar shugabancin ne a hedikwatar hukumar da ke Abuja.
DCG Adepoju dai ita ce Babbar Jami’ar Kula da Sashen Kudi na NIS kafin mika mata ragamar shugabancin hukumar a yau Talata 30 ga watan Mayu, 2023.
Cikakken bayani na tafe…
©Leadership Hausa
No comments