Wannan rahoto ne na musamman da MADOGARA TV/Radio ta yi dangane da yadda tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya rushe makarantar a...
Wannan rahoto ne na musamman da MADOGARA TV/Radio ta yi dangane da yadda tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya rushe makarantar almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky dake Babban Dodo Zariya. Mun yi tattaki na musamman mun je wurin. A yi kallo da saurare lafiya.
No comments