A wani faifan bidiyo da ba a tantace yaushe aka dauke shi ba, Paulen Tallen, tsohuwar ministan harkokin mata a mulkin Buhari ta ...
A wani faifan bidiyo da ba a tantace yaushe aka dauke shi ba, Paulen Tallen, tsohuwar ministan harkokin mata a mulkin Buhari ta tsinewa Aisha Buhari.
A yayin da ake addu'ar tsinuwar ga Aisha Buhari, an jiyo tsohuwar ministan tana amsawa da "Ameen".
Paulen Tallen dai tana zaune ne a cikin wasu mata a wani katafaren falo, inda suka yi zaman addu'ar la'anta ga Aisha Buharin.
Za mu zo muku da cikakken bayani.
No comments