Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya,...
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya, kamar yadda majiyarmu ta labarto mana.
Abdullahi Adamu ya aika da takardar murabus dinsa zuwa fadar shugaban kasa ta Villa dake Abuja gabanin dawowar shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu daga taron kungiyar tarayyar Afrika AU a kasar Kenya.
No comments