Amurka ta ce ita da kawayenta na tattaunawa da sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar, yayin da ta shaida musu cewar ...
Amurka ta ce ita da kawayenta na tattaunawa da sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar, yayin da ta shaida musu cewar hambarar da zababbiyar gwamnatin kasar na iya kawo karshen hadin-kan da ke tsakanin kasashen biyu.
No comments