Mata bakwai ne Shugaba Tinubu ya mika sunayensu ga majalisa domin tantancewa a cikin jerin ministoci 28 da yake son nadawa. Kawo...
Mata bakwai ne Shugaba Tinubu ya mika sunayensu ga majalisa domin tantancewa a cikin jerin ministoci 28 da yake son nadawa.
Kawo yanzu dai babu bayanin ma’aikatun da yake son ba wa rukunin farko na naministocin da suka hada da maza 21 da kuma mata bakwai.
No comments