Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Yan Kannywood sun girgiza da mutuwar auren Hafsat Idris da Zahara'u Shata

Yan Kannywood na ganin mutuwar auren wadannan jarumai zai kara tabbatar da zargin da ake yiwa jarumai mata na kin zaman gidan au...


Yan Kannywood na ganin mutuwar auren wadannan jarumai zai kara tabbatar da zargin da ake yiwa jarumai mata na kin zaman gidan aure.

Auren tsohuwar tauraruwar fim, Zahra’u Shata na shekaru 19 ya mutu tun a watannin baya.

A bangaren Hafsat Idris tana so a gyarota amma sam angon wanda ta girma nesa ba kusa ba ya ki amincewa.

Hoto: Hafsat Idris - Photos/Kannywood a yau (Facebook)

No comments